Labarai

MAI GAYYA MAI AIKI.

Baba Gana Umar Zulum ya kara kinawa al,ummar jahar Borno wata kata fariyar makarantar kwana ta mata domin kara inganta har kar ilimi aduk kan fadin jahar Borno da kewaye Baki daya.

Gwamnan jahar Borno wanda akewa lakabi da mai GAYYA kuma me aiki, rana mai rabawa kowa aiki agogo aiki kullum cikin ikon Allah mutan jahar Borno na kara nuna farin cikin su kan irin kokarin da yake musu ba dare ba rana.

Sunce suna mutukar farin cikin samun shugaba irin wanda jahar take so kuma irin wanda ya can canta ya mulki jahar ta Borno,sun kara da cewa tunda jahar take bata taba samun shugaba kamar Umar Zulum Ba.

Umar Zulum yayi ayyuka da ban da ban domin inganta al,ummar jahar Borno haka kuma dare da rana safe da yamma yana ko karin kawo cigaba cikin mutan jahar Borno.

Mutan jahar Borno na kara yiwa gwamna Zulum addu,ar kara samun lafiya da tsawon kwana ameen summa ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button