Wakokin hausa Video
WAKAR AUREN UMMI RAHAB DA LILIN BABA.
WAKAR AUREN LILIN BABA DA AMARYA UMMI RAHAB.
Ummi Rahab da kuma Lilin baba jarumai ne acikin masa,antar kannywood kamar yadda duniya ta sheda haka tabbas maganar take babu kuskure acikin ta.
Abin yayi mutukar bawa kowa mamakin auren tsakanin amarya ummi Rahab da kuma Angonta Lilin Baba duk da dai shi aure babu maganar mamaki acikin sa.
Domin kuwa duk abin da allah ubangiji ya tsara haka zata faru baba makawa kamar yadda muka sani cikin tsarin addin Musulunci mai gaskiya.
Auren nasu za,adaura Amaryar Ummi Rahab Da Kuma Angon ta Lilin Baba wan nan watan kamar yadda akatsayar da ikon allah.
Muna farin ciki da Kuma kara murnar faruwar wan nan abu allah ubangiji ya bada zaman lafiya ya kuma bada zuriya Tagari ameen.