Wakokin hausa Video

IZZAR SO EPISODE 87 ORG.

???????????

WANAL NAN SHINE ASALIN VIDES DIN CIKIN IKON ALLAH YAYI MUN GYARA MUNA KARA MIKA SAKON GODIYA ZUWA MASOYA BAKI DAYA.

KAMAR YADDA KUKA SANI RAYUWA KANA NAKA SHI KUMA ALLAH UBANGIJI YANA NASHI MUN SAKI WAN NAN SHIRI AMMA ANSAMU WATA YAR MATSALA DOMIN KUWA WANI GURARE BASA MAGANA.

MUNA KARA BAWA MASOYA HAKURI MUNA KAN GYARAWA DA IKON ALLAH ZA,AGYARA SAI AKARA SAWA MUN GODE.

IZZAR SO EPISODE 87.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button