Wakokin hausa Video
ALKALIN RASHAWA FASSARAR ALGAITA DUB STUDIO.
ALKALIN RASHAWA FASSARAR ALGAITA DUB STUDIO.
Campaning alagaita dub studio na daya daga cikin campani mafi iya fassarar hausa acikin sauran campanini masu fassarar.
Domin kuwa ALGAITA sunyi fice mutuka gurin iya fassarar films din india zuwa har shen hausa fassara mai mutukar burgewa da saka farin cikin azuciyar masu kallo
Har wasu mutanan na ikirarin cewa fassarar film idan ba Indian hausa idan bana ALGAITA ba to su basa kallo domin algaita sunfi kowa iyawa.
Algaita na miko dubban nan gaisuwa mara adadi gurin masoya masu kallon shirin su dare da rana suna kara addu,ar allahu yabar zumunci mai dorewa.