Wakokin hausa Video

RARARA YASA GASA KAN SABUWAR WAKAR AHMAD TINIBU ALLAH YABA MAI RABO SA,A.

?????????

?????????

Arewanahiya.com ta kuce?????

YANZU YANZU RARARA YASA GASA KAN SABUWAR WAKAR AHMAD TINIBU ALLAH YABA MAI RABO SA,A.

AN SAKA GASAR MOTOCI DA KUMA WAYOYI KIRAR iPhone 13 DA KUMA KUDADE MASU YAWA DOMIN SAMUN HAZIKAN MATASA MASU KAUNAR BOLA AHMAD TINIBU DAN TAKARAR SHUGABAN KASAR NIGERIA KAR KASHIN JAM,IYYAR APC 2023.

NIGERIA TA DAUKI ZAFI MUTUKA DUBA DA YADDA SHAHARARRUN YAN TAKARA GUDA BIYU KE NAIMAN MULKIN NIGERIA WATO SUNA BUKATAR MAYE GURBIN SHUGABA KASA MUHAMMADU BUHARI 2023.

MAWAKI RARARA YAYI WAKAR NE DOMIN NUNA MURNA DA KUMA FARIN CIKINSA KAN DAN TAKARAR WATO BOLA AHMAD TINIBU KAMAR YADDA YA FURTA CEWAR BABU WANDA YA CHANCANTA YA ZAMA SHUGABAN KASAR NIGERIA 2023 SAI SHI.

TO MUDAI YANZU YAN NIGERIA BABUN DA ZA SUCE FACE FATAN SAMUN SHUGABA NAGARI DAGA GURIN ALLAH UBANGIJI MASA NIN KOMAI.

ALLAH YABA MAI RABO SA,A ASHA KALLO LAFIYA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button