Wakokin hausa Video

YANZU YANZU ALI JITA YA SAKI SABUWAR WAKAR SA MAIMUNA VIDEO.

YANZU YANZU ALI JITA YA SAKI SABUWAR WAKAR SA MAIMUNA VIDEO.

ALI JITA MAWAKINE MAI MUTUKAR FARIN JINI MUTUKA GURIN MUTANE MAZA DA MATA DOMIN IYA ZAMA DA MUTANE BATARE DA WATA MATSALA BA.KAMAR YADDA MUTANE KOWA WANDA YA SANSA YAKE FADA.

YANA DAYA DAGA CIKIN SHAHARARRUN MAWAKAN DA SUKA SHAHARA MUTUKA GURIN IYA RERA WAKA. BABU KAMAR WAKAR SOYAYYA,WAKAR AURE, WAKAR SARAUTA,DA DAI SAURAN WAKOKIN MASU MUTUKAR MA,ANA.

ALI JITA SHINE MAWAKI NAFARKO DAYA SHAHARA YA KUMA YI FICE GURIN IYA TSARA WAKAR AURE.  HAKAN YASA AMBASA LAMBAR YABO DOMIN SHINE MUTUN MA FARKO ACIKIN MAWAKlN HAUSA GURIN IYA RERA WAKAR AURE DA KUMA WAKAR SOYAYYA.

ASHA KALLO LAFIYA.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button