YANZU NAZIRU SARKIN WAKA YA SAKI SABUWAR WAKAR ATIKU ABUBAKAR.
Naziru Sarkin Waka shima ya saki wata sabuwar wakar sa wadda ya yiwa dan takarar shugaban kasar ta Nigeria Alhaji Atiku Abubakar kar kashin jam iyyar PDP.
Mawaki Naziru ya bayyana ra,ayin sa inda yace babu wanda ya kamata ya zama shugaban kasar ta Nigeria idan ba Alhaji Atiku Abubakar ba domin shine kadai mutumin da zai iya ceto Nigeria daga cikin halin data ke ciki ahalin yanxu.
Duba da yadda ya can can ta da kuma nuna hubbasa da yakeyi na kokarin talakawa akowanne lokaci yana da kyau idan zamuyi zabe mu duba wanda ya can canta ya jagorance mu akasar nan.
Domin gudun kar ayi zaben tumun dare dan Hakan zai mutukar saka mutane da kuma kasar mu cikin wani hali na rashin dadi mutuka talakawa ku zabi Alhaji Atiku Abubakar shine zai share hawayen ku.
Allah yasa mudace asha kallo lafiya.