Wakokin hausa Video

NAZIFI ASNANI YA SAKI SABUWAR WAKAR SA WASIKA ZUWA BUHARI.

?????????

??????????

Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakar sa mai taken WASIKA zuwa buhari wakar da mutan Nigeria keta jiran fitowar ta tun Taiwan lokaci yaude gashi Allah cikin ikonsa wakar tafito.

Mawaki Nazifi Asnanic yace yayi wan nan wakane domin bayyanawa shugaban kasar nigeria irin halin da talakawa ke cikin ahalin yanzu cikin wan nan kasar ta Nigeia.

Yace kuma alhamdullih tunda har mutane suke mutukar san wakar toh ya tabbata zataje gurinsa kuma yana fatan allah ubangiji yasa idan yaji wakar yayi wani abu akan abin dake damun ta lakawan kasar baki daya.

Ammasa tam baya cewa kwana biyu yayi shiru baki daya ba,ajin wakokin sa suna fitowa sabbabi kome dalilin Hakan sai bayyana cewa gaskiya ahalin yanzu abubuwa ne suka masa yawa haka tasa ya dan ajiye maganar waka agefe tukunna.

Amma yana kara bawa masoyansa hakurin shirunsa Insha allahu zamu dawo nan gaba kadan da ikon allah.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button