Wakokin hausa Video

KISHI YATA SECTION 1 EPISODE 4 ORG. 4

KISHI YATA SECTION 1 EPISODE 4 ORG.

Wan nan shiri mai suna kishi yata shirine mai abubuwan mamaki mutuka domin yana nuna abubuwa kala daban daban domin zama nasiha ga mutane maza da mata na wan nan zamani.

Shirine dake taka rawarar gani acikin shirye shirye masu kawatar da masu kallo awan nan lokacin domin kara fahim tar da mata illar zuwa wajen boka da kuma alfanun hakuri domin kwanciyar han kali.

Wan nan shirine daya fito daga companin Alrahuz Film production shirin ya dauki jarumai kala daban daban domin karawa masoya farin ciki ayayin kallo dare da kuma rana sunce farin cikin masoya tabbas shine farin cikin mu.

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button