Wakokin hausa Video
UKU SAU UKU EPISODE 19.
UKU SAU UKU EPISODE 19.
Wan nan shirin uku sau uku Shiri mai dogon zango burin sa fahimtar da wasu abubuwa dake faruwa halin yanzu acikin rayuwa wan nan film aikin sa nuna haka.
Shirin yafito ne daga shahararren companin AKA Multi media Abuja companin daya kore gurin iya sarrafa aiki domin farin cikin masoya shirin yaba dauke da abubuwan kala daban daban dan wayar da kan al,umnah dare da kuma rana.
Shirin ya hada jarumai kala daban daban kamar su Sarki Ali Nuhu Mai Fkd dady abayl Misbahu AKA Anfara Abba El,Mustafhap Shuaibu Lawan Lilisko Meerah Shuraib da dai sauran fitattun jarumai.
Ku kasance damu domin cigaba da samun farin cikin mutuka mun gode.