Wakokin hausa Video

GIDAN BADAMASI SEASON 2 EPISODE 4 ORG.

GIDAN BADAMASI SEASON 2 EPISODE 4 ORG.

Shirin gidan badamasi shirin bar kwanci dake saka abubuwan dariya mutuka ga dukkan mai kallon wan nan shirin hakkun yana samun nishadi mutuka farin ciki mara musal tuwa.

Shine daya samu aiki mai kyau daga campaning dorayi films production campani mai abun mamaki mutuka malkakar Falalu A Dorayi mai aiki da gaske babu wasa.

Shirin ta hada jarumai iri daban daban masu bar kwanci masu abun dariya da kuma masu abin haushi duka baki daya acikin wan nan shiri mai tarin albarka.

Jarumai kamar su Falalu A Dorayi HADIZA Gabon Ummah Shehu Nura Dan Dolo Tijjani Asase Mustafah Na brikar Meerah Shuaibu da dai sauran fitattun jarumai cikin masa,na antar shirya fina finan hausa na zamani.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button