Wakokin hausa Video

RIKICI GWAMNA GANDUJE DA SENATOR KABIRU GAYA?.

Yanzu Yanzu Rigimar Siyasa ta Kunnu kai Tsakin Gwamna Ganduje da Sanata Kabiru Gaya.

Wadan da kowa ya sani dukkan su yan asalin jam,iyyar APC ne tun tsawo lokaci sosai baya har zuwa yanzu amma kuma abin mamaki sai ga rikinci na shirin barkewa tsakanin su.

An Samu Rabuwar kai tsakanim Gwamna ganduje da Sanata Kabiru Gaya inda Sanatan ya kasance Sarkin yakin Neman zaben Mataimakin Shugaban kasa Professor Osinbajo, Gwamna Ganduje ya kasance Sarkin yakin bola Asuwaju Tinubu .

Ansamu babban cin ra,ayine ta fuskar kowa akwai wanda yake so yaci takarar fidda gwani na jam,iyyar APC mai maye gurbin shugaba Baba Buhari Shugaban Kasar ta Nigeria azaben 2023.

Gwamna Ganduje Yana kira ga Delegetes din kano Dasu Zabi Tinubu yayin da Sanata Kabiru Gaya yake kiran delegates dasu Zabi Osinbajo.

Kowa cikin su akwai irin kiran da yakewa delegate ma,ana masu ikon fadda kwanin da zaima dan takarar Shugaban kasa Azaben 2023 mai zuwa.

Daga majiya mai karfi munji labarin danbaruwar tsakanin su yanzu ba’a ga maciji akan bukatar Samun tikitin Takarar Shugaban kasa na Jamiyyar’ APC.

Yanzu shin ganin ku waye ya kamata ya zama dan takarar Shugaban kasar Nigeria kar kashin jam,iyyar APC 2023.?

Kano Nigeria ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ??

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button