Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN ADUNIYA SEASONS 7.

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN ADUNIYA SEASONS 7.

Aewanahiya.com ta kuce.

Wan nan kadan daga cikin shirin aduniya ne wanda mukai ALKAWARIN dunga kawo muku aduk ranar laraba da misalin karfe 8:00 na dare da ikon Allah.

Wan nan shirin yana mutukar ka yayar da masu kallo domin kuwa yana saka farin ciki nishadi da kuma annushuwa cikin zuciyar masu kallo alokacin da suke kallo.

Shirin yafito ne daga shahararren campaning Zinariya Multi media suke kokarin dawwa mar da farin ciki mara musal tuwa cikin zuciyar masoya.

Domin sun tabbatar wa da masoya cewa farin cikin ku shine farin cikin su basu da wani buri arayuwa wanda ya wuce ganin nishadi afuskar masoya wan nan shine burin su dare da rana.

Suna mutukar alfahari daku asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button