Wakokin hausa Video

INDIA GIDAN NISHADI.

INDIA GIDAN NISHADI.

Wasu mutane na bayyana India amatsayin kasa mafi kyawawan yan mata domin gani yake duk duniya babu wata kasa mai kyawawan mata kamar na yan india.

Ammasa tam bayar dalilin sa na fadin haka sai yace shi tun yana yaro yake kallon fimls din india amma shi wlh bai taba ganin mara kyau ba duk matan da take gani cikin film din india masu kyaune.

To shin kai mai karatu meye ra,ayin ka kan wan nan batu ba wan nan bawan allah shin kaima ja yarda cewa india tafi ko,ina kyawawan mata afuniya?

Idan kayar da cewa haka maganar take muna bukatar comments ta comments section domin jin dukkan ra,ayoyin ku mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button