Wakokin hausa Video
DUKA DAUKA SEASON 1 EPISODE 3 ORG.
DUKA DAUKA SEASON 1 EPISODE ORG.
Duka dauka shiri mai faranta ran masu kallo dare da rana saka nishadi zuciyar masu kallo shine BABBAN burin wan nan produce hakan shine burinsa shiri mai dogon zango.
Wan nan produce ya bayyana BABBAN burin akan wan nan shiri nasa da yake gabatarwa inda ya bayyana cewa kowanne lokaci dare da rana farin cikinsa shine samun labari mai dadi akan films dinsa.
Ma,ana ace masu aiki yayi kyau mutuka babu karya har wasu suzo daga wani gurin su yaba aikin domin zuba basira da kuma fahimta mai yawa cikin shirin.
Film din ya dauki jarumai masu kawo abubuwan burge masu kallo haka tasa mutane suna ta allah,allah shirin yafito domin su kalla shiri mai kawo abubuwan amfani cikin al,ummah.