Wakokin hausa Video

ADUNIYA EPISODE 61 ORG.

ADUNIYA EPISODE 61 ORG.

Shirin aduniya shirine mai mutukar abubuwa daban daban duba da yadda yake tafiya da zamani shiri mai mutukar burge masu kallo.

Shirin aduniya shirine mai Dogon zango mutuka duba da yadda ayanzu ankai kimanin kashi na 61 wanda ya fara tun daga na daya har zuwa yanzu.

Shirin yafito daga campanin Zinariya film production kar kashin Shugabancin Tijjani Asase wanda akafi sani da suna damisa sunan sa na shirin wasan hausa tun zamanin baya.

Amma kuma cikin shirin aduniya ya fito da suna kana baro lakabin sa uban har kalla kana baro mai gidan Abaly shiri mai kaya tarwa.

Muna kara addu,ar allah ya kara basira mara adadi shiri yana mutukar burge masu kallo mutuka suna farin ciki mara adadi.

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button