Hausa Music

SAURARI SABUWAR WAKA ZANAN ZABO HAMISU BREAKER, NURA M INUWA,UMAR M SHARIF WAYE YA CINYE WAKAR?

Wan nan wata Sabuwar wakace wadda Shahararrun mawakan zamani sukayi mawakan da,ake ji dasu ayanzu Hamisu breaker Nura M Inuwa da kuma Umar M Sharif.

Wadan nan mawaka sune wadan da duniya ke yayi ahalin yanzu mawaka masu zamani saurari kaji wanene ya cinye wakar dan allah?

Kowa ya san dukkan nin su mawaka ne masu lokaci ayanzu domin sune masu has kawa aduniyar mawakan hausa tun tsawon lokaci baya har zuwa yanzu.

nura m inuwa dan asalin jahar kano hamisu breaker shima dan asalin jahar kano Dorayi unguwar Bello umar m sharif shi kuma dan asalin jahar kaduna Nigeria.

Mawaka masu zamani kun iya kun huta makiyan ku fadawan ku ta,allah bata suba abarku sai ta allah tayi.

Saurari wakar kafada mana waye ya cinye wakar?

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button