Wakokin hausa Video
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN WUFF SECTION 4 MAI ZUWA.
Wan nan shine wanda zai fara zuwa muku ranar alhamis da ikon Allah shine mai mutukar abubuwan mamaki mutuka domin yana karantawa yana nasihan tarwa haka kuma yana fada karwa.
Shine daya samu kyakyawan aiki daga campaning North West Record ma,ana campanin Mallakar lilin Baba Angon Ummi Rahab kamar yadda ake tunani da ikon Allah.
Shirin ya hada jarumai masu mutukar farin jini da kuma iya aiki jaruman sun hada da Ummi Rahab,Lilin Baba,Abdul M Sharif,Sarki Ali Nuhu,Siyaman Lilin Bab.
Da dai sauran man yan jarumai masu abubuwan mamaki shin zai fara zuwa ranar alhamis da ikon Allah
Asha kallo lafiya.