IZZAR SO EPISODE 86 ORG.

Ku dunga ziyarar wan nan Shafin akan wayoyin han nunku domin samun duk abun da muka dora muku akan lokaci shiga Google ko operamin karubuta arewanahiya.com dan shiga cikin Shafin akowanne lokaci. Mun ndg.
Arewanahiya.com ta kuce.
Wan nan shire na uzzarso tabbas shirine dake taka rawarar mutuka acikin shirye shirye na yanzu domin shirin yana nuna abubuwa kala daban daban domin saka nutsuwa cikin Zuciyar bayin Allah.
Shirin Izzarso yana kara sawa mutane imani sosai acikin zuciya haka kuma yana saka zurfin tunani domin mutun ya dunga tunawa da allah san nan kuma ya dunga tunawa da mutuwa.
Yana kara nunawa mutane muhimmancin annabi Muhammad san nan kuma da sanin matsayin sa yana sanar da falalar soyayyarsa azuciya da kuma irin farin cikin da san sa ke sawa cikin zukatan bayin allah.
Wan nan shirin anshirya sa acikin babban campanin kannywood daya tamkar dubu haka kuma daya abin kwatancce wato Bakori fimls production Nigeria ltd.
Shirin ta kunshi jarumai kala daban daban abin dai ba,acewa konai.
Asha kallo lafiya arewanahiya.com ta kuce.