INA DA MATA EPISODE 48 ORG.
INA DA MATA EPISODE 48 ORG.
Ku dunga ziyarar wan nan shafi domin samun abubuwa iri daban daban arewanahiya.com ta kuce mun gode. ????????
Shirin ina da mata wani shiri mai mutukar Dogon zango shirin na nuna abubuwa kala da ban da ban yana kara nunawa wa,azi ga mata da lalle du rage irin KISHIN da suke sakawa cikin zuciyar su domin babu abun da hakan ke haufarwa sai dana sani arayuwa.
Films din na nuwa yana kuma kara sanar da mata cewa kece lalle ke kadai za,a aura babu kari wan nan ba dai dai bane domin KUWA duk wani na miji to tabbas dan mace hudu akayi shi.
Haka kuma mata hudu aka yarje masa ya aura domin raya sunnar fiyayyan Halitta wato Annabi Muhammad S.W.A wanda shine yafi kowa tsarki haka kuma yafi kowa gaskiya da kuma rukon amana.
Shirin yayi abubuwa iri daban daban wa,azi na siha da kuma fada KARWA domin iyaye mata yaya mata matan aure mata su gyara dan wan nan hali da suka dauka tabbas ba dai dai bane.
Muna kara rokaon allah ubangiji yasa suji kuma su gyara hala yansu ameen summa ameen asha kallo lfy.