Wakokin hausa Video
WANI SABON BATU ME HAKA KE NUFI?
WANI SABON BATU ME HAKA KE NUFI?
Kamar yadda duniya ta sani haka kuma jama,a suka shaida cewa Adam Zango shine asalin wanda ya kawo Ummi Rahab cikin masa,antar kannywood tabbas maganar haka take.
Kowa yasan haka kuma haka kowa ya shaida haka duba da yadda shine mutun na farko daya fara saka mata camera akayi aiki da ita cikin film.
Hakan tasa mutane suna ta cece kuce duba da yadda yayi kokari akanta tun kafin ta zama mutun har ta zama abin da ta zama ayau da take ta kama da kanta.
Wata yar rigima ce tafaru tsakanin su wanda hakan ta janyo musu rabuwa duba da yadda yayi kokari da ita haka tasa yake ikirarin ba zai yiwu ya Raine ta san nan kuma ba zai fada mata magana ta jiba wan nan shine asalin abun daya janyo rikici tsakanin su.