Wakokin hausa Video

RAWAR DATA JAWOWA CIYA LEDY SURUTU A SOCIAL MEDIA.

Wan nan na daya daga cikin rawarar data jawowa maryam CIYA ledy cece kuce a social media wanda haka yasa har tana fada da wasu mutanan acikin masa,antar kannywood.

Masa,antar shirya fina finan hausa ta kannywood ta nuna rashin jin dadin ta duba da yadda mutane keta cece kuce akan abin daya faru inda wasu ke bayyana hakan amatsayin rashin dai dai.

Chiya leady ta tabbar da rashin jin da dinta duba da yadda mutane keta surutu a social media kan abin daya faru ba tare da bin cike da kuma tabbatar da abin daya faru ba wanda hakan ko,a musulunci ba dai dai bane.

Ya da kyau ka tabbatar da,abu kafin daukar wani hukunci akai ko kuma yin wani surutu wanda bai kamata ba amma babu damuwa na bayyana haka amatsayin kaddara domin kowanne dan Adam akwai irin tasa kaddarar.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Back to top button