Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SECTION 2 EPISODE 18.

UKU SAU UKU SECTION 2 EPISODE 18.

Wan nan shirin uku sau uku shirine mai mutukar abubuwan mamaki mutuka abubuwan mamaki kala daban daban domin farin cikin masoya dare da rana.

Masu tsara shirin uku sau uku sun bayyana wa masoya masu kallo ncewa babban mburin su shine saka farin ciki mara musal tuwa cikin Zuciyar masu kallo.

Shirin films fin yafito ne daga campanin AKA Anfara Multi Media abuja SD hirin ya dauki jarumai kala daban daban badan komai ba sai dan saka farin ciki mara musal tuwa cikin Zuciyar masu kallo.

Shirin ya hada jarumai kamar su MUSBAHU AKA Anfara Sarki Ali Nuhu Muhammad,Dady Abaly, Abba El,mustafah Fati Yola da dai sauran manyan Jarumai masu abubuwan mamaki.

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button