Wakokin hausa Video

GIDAN BADAMASI SECTION 2 EPISODE 3

GIDAN BADAMASI SECTION 2 EPISODE 3.

Ku dunga ziyarar wan nan shaifi taken wayoyin ku na hannu ta Google ko operamini ku rubuta arewanahiya. Com mun gode.

Wan nan shirin gidan basamasi shirine mai mutukar saka nishadi mara dorewa cikin Zuciyar masu kallo dare da rana babban burin su shine ganin farin ciki mara musal tuwa cikin Zuciyar masoya wan nan film mai tarin albarka.

Wan nan wasan kwai kwayo yafito ko nace ya samu kyakyawan aikine daga kamfanin Dorayi film production kan Fani mai abun mamaki wanda yake kawo muku shirye shirye masu mutukar kaya tarwa.

Shirin ya hada jarumai masu yawan abubuwan ban dariya kamar su nura dan dolo Tijjani asase,falalu a Dorayi Hajiya Hadiza Gabon ummah Shehu da dai sauran Shahararrun jarumai kusha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button