Wakokin hausa Video

BIKI YAYI BIKI RANAR MATA KENAN.

Masoya ku dunga ziyartar Shafin arewanahiya.Com akan wayoyin ku ta Google ko operamin mun gd.

Arewanahiya.com ta kuce.

Mata na mutukar nuna farin cikin su da murna musamman idan lokacin biki yayi wan nan lokacin mata ke nuna farin cikin su afili farin ciki mara musal tuwa mutuka.

Wan nan raba itace rana mafi jin dadi da farin ciki agurin su Domin wani mahimmin lamarine da allah ubangiji yasa aransu kuma ya fifita hakan fiye da komai cikin al,amuransu.

Tabbas da za,a tambayi mata wacce rana ce mafi farin ciki agurinku to tabbas bubu ranar da zasu fito su fada wadda ta wuce ranar biki rana mafi dun bun farin ciki agurin su.

Mata da yawa na fifita shagalin biki fiye da kowanne irin shagali agurin su tabbas mata iyayen mune ku Allah ya Kara muku lafiya da zama lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button