Wakokin hausa Video
YANZU YANZU DR.RABIU MUSA KWANKWASO YAYI BAYANI KAN ZARGIN DA AKE MASA CEWA YACI KUDIN DELEGATE.
Dr Rabiu musa Kwankwaso kenan inda yake yabbana gaskiyar magana kan suraka tai da ake tayi cewa yaci kudin delegate daga hannun dan takarar Shugaban kasar Nigeria kar kashin jam,iyyar PDP.
Yayin da Shugaban ya bayyana cewa shi beci kudin kowa ba haka kuma bai karbi kudin kowa ba, ka zafine kawai irin na adawar siyasa wanda ba yau muka fara daukar irin wadan nan magan ganun ba domin da suna tsiro ta lalle da tuni sun dade da mana tsiro ajikin mu.
Ni dan siyasa ne ba barawo ba kuma bacin hakkin bayin Allah bane aikina sabi da haka kawai anaso abatan sunane yasa ake fadan irin wadan nan Magan ganun kawai labarine babu gaskiya cikin wan nan Lamari.