SABUWAR WAKAR MAI TAKEN KI YARDA DANI.
SABUWAR WAKAR MAI TAKEN KI YARDA DANI.
Wan nan wakar tafito daga bakin shahararren mawakin ku wato Aliyu show wanda akafi sani da alishow dan asalin jahar katsina jaha daya acikin jahohin Nigeria.
Aliyu show mawakin kamar yadda kowa ya sani wanda yayi lokaci mutuka haka yanzu ma yana kan lokacin sa mawakin daya taka rawar gani cikin mawakan hausa.
Alhaji Aliyu show ya tabbatar da cewa babban burin sa arayuwa shine farin cikin masoyansa ako ina suke domin tabbas sune abun tutiyar duk wani mai tutiya haka kuma ya Kara da cewa dare da rana yana addu,r allah ya bar su tare da masoya.
Wan nan wata Sabuwar waka ce dana sako muku domin nunawa masoya cewa har yanzu muna tare kuma ina sane dasu,haka kuma ina nan na shirya muku wani Sabon kundin wakoki na masu mutukar dadi ku saurari Zuwan su.
Mun gode.