Wakokin hausa Video
KUNNAN KASHI EPISODE 28.
KUNNAN KASHI EPISODE 28.
Kunnan kashi shiri daga campaning Musa mai sana,a films production shiri dake daya daga cikin fina finan masu taka rawar gani ahalin yanzu.
Mutane da yawa wasu na kalu balantar wan nan shiri inda wasu kuma ke ganin kamar fada karwa shirin yake duk samun sabanin ra,ayi daga ban gare daban daban akan shirin haka bata sa an daina aiwatar da shirin ba.
Shirin daya zama tilo gurin fahimtar da yara kanana mahimmancin iayye da kuma mar tabarsu garesu shirin Kunnan kashi na daya daga cikin shahararrun fina finai masu nuna haka.