Labarai

SAMARI SUN FARA SAIDA WANI BANGARE NA JIKINSU DAN SAMUN KUDI. KARIN BAYANI ?????

INNALILAHI WA,INNA ILAIHI RAJU KE DUNIYA INA ZAKI DAMU SAN KUDIN WASU HAR YA KAI DA FARA SAI DA SASSAN JIKINSU DAN ABASU KUDI DUNIYA MAI ABIN MAMAKI.

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Matasa Marasa Aikin Yi A Kasar Zimbabwe Sun Fara Sayar Da Babban Dan Yatsan Kafar Su Akan Da Dubu 40,000 Kimanin Milyan 16, Karamin Dan Yatsan Kafa Kuma Dala $20,000 Kimanin Naira Milyan Takwas

Wasu da yawan mutane sun zabi hanne domin samun abin duniya amma Sabi da kudi sai Mutun ya siyar da wani bari da Allah yayi ajikin Mutun domin wata munufarsa.

Yanzu abun ya faro daga kasar Zimbabwe kafin ya kare sauran kasa shen duniya allah ubangiji yasa mugama da duniya lafiya ya kare mu daga sharrin shaidan yasa mugama da duniya lafiya ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button