Wakokin hausa Video

KALLI DAN DAZON MUTANEN DA SUKA TARBI KWANKWASO JITA’A LAGOS.

Ku dunga ziyartar mu akan wayoyin ku ta cikin open min ko Google ku rubuta arewanahiya.com

Lalle wasu da yawa na ganin acikin hasa shensu lalle kila senator Rabiu Musa Kwankwaso da yiwuwar ya dare kujerar mulkin Shugaban kasar Nigeria 2023.

Wasu mutane da yawa sun bayyana haka ne saka makon irin dan dazon mutanan da suka zo gurin tarbar sa ataron da yayi jiya Ajahar Lagos inda mutane suka taru kamar da bakin kwarya tabbas abun yayi mutukar bawa mutane mamaki.

Sabi da babu wanda ya taba tunani cewa Kwankwaso yana da farin jini irin haka a jahar Lagos amma mutane jiya sun tabbatar da hakan domin kuwa sun gani idon su abun daya dade yana bawa mutane mamski.

Amma kuma ba wai abun mamaki bane duba da yadda dan takarar ta Shugaban kasa Dr Rabiu musa Kwankwaso yake da farin jini a duka fadin kasar ta Nigeria baki daya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Back to top button