Abun Al,ajabi

Innalillahi wa,inna ilahi Raju,un Allah ya dauki rayuwar Dalibar ajin karshe dake jami,ar Yobe Allah jikan musulmi.

Kaja rubutun zuwa kasa kaga bidiyon.

Dunga ziyartar website din arewanahiya.com akan wayoyin ku ta openmini ko Google. Arewanahiya.com ta kuce

Rsyuwa kenan kana naka Allah yana nashi tashin itace dai dai tabbas wannan baiwar Allah ta samu shedar yabo ta girmama manya sanin ya kamata da kuma girmama malaman su baki daya irin wannan shedar na daya daga cikin shedun da kowanne mamaci yake bukata Allah yasa ta huta.

Duniya babu komai acikinta face kaki bale iri daban daban na rayuwa kullum fatanmu shine Allah Ubangiji ya bamu ikon gamawa da duniya lafiya bayan wannan shedar an tabbatar bata wasa da ibada kowanne lokaci tana cikin ambaton Allah subhanahu wata’ala mai duniya da lahira baki daya Allah bawa iyayenta hakurin rashin ta.

Wan nan wani yarone mai mutukar abin dariya wanda yake abubuwa na ban dariya dake daure kan mutane akowanne lokaci kirikoo daya mai abun mamaki.

Wan nan yaro baifi shekara biyar ba amma ya,iya abubuwa irin na manaya ya mutukar korewa gurin iya tsara abubuwan bar kwancin da mutane ke mutukar so ahalin yanzu.

Also Read

Kirikooo asalin sa ba bahaushe bane haka kuma wasan bar kwancin sa Bana hausa bane yanayi ne da yare irin nasu na yan kudu Kirikooo police.

Dan Alla kalli wan nan wasan bar kwancin dan shan dariya mara karewa dan yaro yana bawa manya tsarin yadda zasuyi shin raini ko kuma bin doka.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button