Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR MOMMY GWAMBE.

SABUWAR WAKAR MOMMY GWAMBE.

Mawakiya kuma jaruma cikin masa,antar kannywood wato Momy Gwambe tayi wani sabun videos mai mutukar daukar hankali cikin sababbin wakokin hausa video.

Mommy GWAMBE na daya daga cikin jatuman da ake ji dasu ahalin yanzu ban garen shirya fina finan da kuma wakokin hausa na kallo mommy GWAMBE yar asalin garin gwambe wadda ayanzu kuma ta zama jaruma cikin masana,antar kannywood.

Momy Gwambe tana mutukar fitowa cikin fina fina masu mutukar burge masu kallo inda ayanzu haka tana shirya wasu fina finan ta masu yawa kamar su karonta batta alaqa, da dai sauran fina finan masu dau kar hankali dayawa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button