Wakokin hausa Video

ALAQA SECTION 2 EPISODE 8

ALAQA SECTION 2 EPISODE 8 Shiri mai dogon zamani haka kuma mai dogon zango me kawo muku abubuwa Kala daban daban ahalin rayuwar mu ta yau da kullum.

Shirin wanda ya fito daga companin FKD films production wadan da suka shahara gurin shirya fina finan hausa masu mutukar kaya tarwa daya ke dauke da jarumai iri daban daban masu mutukar iya aiji.

Jaruman wan nan shiri sun hada da sarki Ali Nuhu Muhammad Mai FKD Ramalan Borth Mommy GWAMBE Sadiq Ahmad Rayyan Kwana case,in Auwal Isah west da dai Sauran shahararrun jarumai.

Sarki Ali Nuhu yace babban Burinsa shine saka dawowa mam men farin cikin azuciyar masu kallo dare da rana domin tabbas farin cikin ku shine farin cikin mu.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button