Wakokin hausa Video

WUFF SECTION 3 EPISODE 11.

https://youtu.be/tNzFq10hG0E

CIGABAN SHIRIN WUFF SECTION 3 EPISODE 11 SHIRI MAI ABUBUWAN MAMAKI DAKE TAKA RAWAR GANI AHALIN YANZU SHIRI MAI DOGON ZANGO.

Shirine daya samun kyakkwan aiki daga campaning Northern east record shirin ya hada jarumai masu kokarin kawo muku abubuwan da zasu burge ku akawanne lokaci.

Shirin ya hada jarumai kamar su ummi Rahab Amaryar Lilin Baba Abdul M Shatif,Hauwa,u ayawa Sarki Ali Nuhu Muhammad Brister Hajiya Matar Sarki Ali, da dai Sauran jarumai.

Kamar yadda sukai alkawarin dunga kawo muku wan nan shiri aduk r anar alhamis musalin karfe takwas na dare haka kuma sun cika alkawari domin sun kawo muku kamar yadda su kai alkawari.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button