Labarai

KWANKWASO YAYI SANARWA MAI RIKITARWA GA DUKKAN YAN TAKARAR JAM,IYYAR NNPP 2023.

Wan nan sanrwa ce daga bakin mai girma dan takarar shugaban kasa nigeria kar kashin jam iyyar NNPP Mai Kayan marmari 2023.

Duk Wanda Ya San Bai Shirya Rike Amana Ba, Jam’iyyar NNPP Ba Wajen Zamansa Ba Ne, Cewar Kwankwaso

Daga Malama Aisha Golden (Uwa Mafi Uba )

Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso yaja kunnen mutane masu tururuwar Shiga Jam’iyyar NNPP akan cewa “tsarin Jam’iyyar NNPP ba zai yadda da mutumin da aka zaba ko aka bashi mukamin siyasa yaki yi wa al’umnah aiki ba.

Sannan ba za mu bari mutane su hau doron Jam’iyyar NNPP su ci zabe kuma su dinga daka wawa kan dukiyar kasa ba.

Domin baza muso mu maimaita kuskuren da sauran jam’iyyun dasukai milki sukayi ba insha Allahu. Don haka duk wanda zai shigo ya san da wannan“.

A karshe muna yi wa kwankwaso addu’a Allah ya ba shi nasara, amin.

Wan nan sanarwa ce zuwa baki daya fadin kasar nigeria lalle tun kafin tafiya tayi nisa idan kasan akwai matsala lalle tafiyar mu bamayi maciya amana.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button