KALLI BABULE YA TAFKA ABUN KUNYAR DAYA JANYO CECE KUCE A SOCIAL MEDIA.
Mutane da yawa suna ta surutun wan nan abun sam bai da ceba ta yaya Mutun zaizo bai nar jama,a yayi irin wan nan aika aika haka wan ba tarbiyyar yayan Musulmai bace.
Shikuma babule da yayi wan nan yen aiki bai Kama yayi irin wan nan abun da har zai janyo surutu acikin al,ummah ba kamar yadda kowa yani kowa nada yan cin yin duk abin daya ga dama amma yana da kyau adunga Sara da duban bakin gatari.
Sunyi kiran babule da babbar murya kan cewa lalle ya kiyaye irin wadan nan abubuwan daza su zubar da mutunci da kuma kimar yayan hausawa.
San nan sun kara kira kan cewa ya kamata mufarga musan meye mukeyi domin wallahi dunyi tabbas tazo karshe lakacin kadai ake jira lalle akiyaye domin tsira da mutunci.
Allah ya kara Daukaka Muslunci da Musulmai ya kare arewa daga sharrin masu sharri ameen summa ameen.