Wakokin hausa Video

KUNNAN KASHI EPISODE 27

KUNNAN KASHI EPISODE 27 SHIRI MAI DAUKE DA BAR KWANCI TARE DA ABUBUWAN BAN DARIYA DAGA COMPANING MAI SANA,A PRODUCTION.

Shiri mai nuna abubuwa iri daban daban ahalin rayuwar mu ta yanzu domin shirin tabbas yayi dai dai da dabi,un mu nawan nan lokaci da kuma halin ya yara kananu ke ciki yanzu.

Mutane anata kalu bale kan shirin kan cewa wan nan ba wani abubane illa bata tarbiyyar yara duba da yadda musa mai sana,a ke cin Mutun cin mahaifiyarsa toh amma daga baya angano cewa wa,azine ga yara kananu masu irin wan nan halaiyya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button