Wakokin hausa Video
ABBAH JUSTICE YA SAKI SABUWAR WAKAR SA MAI SUNA ARUFA VIDEO.
Abbah Justice mawaki daya da yayi daban da Sauran mawaka aduk fadin jahar katsina baki daya,Abbah justice yayi fice ban garen Kida da waka domin ahalin yanzu duk fadin jahar katsina babu kamarsa.
Abbah justice shine mawakin daya iya sarrafa harshensa,da kuma saka kalamai masu ban mamaki ban garen kwantar da hankali afannin soyayya,bai tsaya iya wakar soyayya ba,ya iya wakoki Kala daban daban masu mutukar sanyaya zuciya.
Abbah justice yayi fice afannin wakar soyayya,wakar aure wakar yabo wakar siyasa da dai Sauran wakoki irin na zamani,Abbah Justice shine mawakin da akewa lakabi da dan baiwa domin Allah ya basa basira Kala daban daban.
Masoya na maka fatan alkairi Abbah justice mai Zamani.
really interested