Wakokin hausa Video

MAI MUNA TA SAKO WATA SABUWAR WAKAR TA DAUKE DA HABAICI KAN TSOHON MIJINTA ADO GWANJA.

Mutane da yawa suna ta cece kuce kan dalilin da yasa mawakin Ado GWANJA ya rabu da matarsa mai muna wanda kowa ta shaida irin auren soyayya akayi tsakanin su.

Tabbas wasu sunce ko kuma maganar hausawa inda suke cewa shiso bai duba kyan jiki ko kuma muni haka da yawan mutane ke cewa.

Tabbas haka maganar take inji masana da hannu da shuni akan soyayya ke cewa so wani abune da Allah ke sakawa acikin zuciya guda biyu.

To amma ban da abinki Maimuna so aibaya zama kiyayya ba haka wasu mutane da yawa ke wallafawa acikin comment section din Maimuna Tsohowar matar Gwanja.

Mudai yanzu addu,ar mu itace allah Ubangiji ya dai daita rsakani ku cigaba da soyayya tafi ta dama.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button