Wakokin hausa Video

KOWA DA KALAR BAIWAR SA WANI KUMA TA WASA DA KOLLO AKABASHI KALLI YADDA YAKE WASA.

ITA RAYUWA KOWANNE DAN ADAM DA KALAR BAIWARSA WANI BAIWAR ILIMI AKABASHI WANI TA KWALLO AKA BASHI WANI KUMA TA KUDI.

Kowanne dan adam da kalar tasa, kalli yadda yake wasa da KWALLO kamar yana wasa da dutse kai jama,a abun tabbas akwai ban mamaki mutuka.

Wani baiwar wasa da mota AKABASHI wani kuma baiwar wasa da mashin akabashi lalle dole kowa yayar da cewa allah shine mai kowa haka kuma mai komai.

Domin yadda yake so haka akeyi kamar yadda ya halicci dare da rana yayi safe da yamma,haka yake da ikon yin duk yadda yaso kuma alokacin daya so.

Shine wanda akewa kirari da malukul mulku mantasha allah kenan sarkin da babu kamarsa duk fadin duniya mulki da iko duk suna hannun sa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button