Labarai

EFCC TA SHIGA HAR GIDA TA KAMO ROCHAS OKOROCHA.

Rochas Okorochas Tsohon Gwamna haka kuma dan ta karar shugaban kasan Nigeria Ashe kara ta 2023. Mai zuwa kamar yadda akasani.

Efcc ta kamo shine bisa zargin han dame wasu kudade lokacin da yake Gwamna wanda tabba kudaden suna da tarin yawa mutuka.

Hukuma Efcc din dai ta kaimasa harine ajiya misalin karfe 6:30 inda yayi kokarin guduwa amma Allah cikin ikonsa suka samu Nasarar Kama shi.

Ya fasa silin yana kokarin fecewa amma duk da haka basu kyale shiba suma Sukai kukan kura zuwa cikin silin din kamar yadda ya shigi.

Cikin Nasarar Allah sun kamo shi inda ayanzu yana hannun hukumar Efcc domin amsa tam bayoyi daga bisani idan yaci kudi yayi amansu idan kuma bai ciba gwamnati ta sake shi.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button