Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKAR KB INTERNATIONAL.
KB international mawaki haka kuma jarumi gurin shirya fina finai masu kaya tarwa dare da rana safe da yamma burin sa farin cikin ku masoya.
Ya zama daya tam kar da goma domin kuwa lungu da sako shine wanda ake zance yan mata na masa lakabi da dan su mulmuli domin tabbas allah ya bashi dukkan irin kirar da mata ke bukata ajikin da namiji.
Fari Dogo ga kuma wushirya iya tafiya iya dariya da dai Sauran abubuwan dake faran ta ran yan mata.