Wakokin hausa Video

MOTSA JIKI NA DAYA DAGA CIKIN ABUN DAKE KARA LAFIYA AJIKIN DAN ADAM.

Wasu na ganin kamar motsa jiki wani abun wahala ne bayan kuma yana Mutukar rai makawa acikin har kar lagiya.

Ka samu karin lafiya da kuma ku zari mai inganci tabbas sai ka dunga wajiga jininka domin shi wajiga jina yana kara abubuwa da yawa haka kuma yana maganin abubuwa da yawa.

Motsa jiki tabbas masana sunyi Zuzzurfan na zari akan hakan wanda daga bisani aka gano yana magsnce abubuwa da yawa arayuwar dan adam.

Wajiga jini yana maganin shawara da kuma typot ajikin dan adam san nan yana maganin suger ga masu ciwon suger,haka yana kara abubuwa da ban daban.

Lalle kula xumci wajiga jini dan samun ingantacciyar lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button