comedy

AFRICAN DANCING WHO IS WINNER.

RAWA WATA ABACE DA MUTANE KE SANYI DOMIN SAMUN FARIN CIKI ACIKIN ZUCIYAR SU DOMIN ANA YIN TANE LOKACIN DA FARIN CIKI KE DAUKE AZUCIYA.

Wasu har kudi suke biya dan kallon rawa Ba dan komai ba sai dan samun nishadi, awasu gurare har bude gidan rawa akeyi domin nishadin Mutanan wan nan alkarya.

Mata da maza nata bakin kokarin su dan ganin sun iya rawa ta ban mamaki domin kuwa tabbas tana da fa,ida daban daban acikin rayuwar mu ta yau da Kullum.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button