Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SEASON 2 EPISODE 3.

Cigaban shirin uku SAU uku kenan wanda akayi shi domin bawa masu kallo farin ciki da nishadi domin masoya ako,ina tabbas dasu ake tutiya suke bada goyon baya muke taka rawar gani.

Wan nan shirin yana Mutukar kaya tar da musu kallo domin yana dauke da abubuwan Kala daban daban domin wayar wa da mutane kai da kuma sani sabbin dabaru dan sanin makamar aiki.

Shirin ya hada jarumai masu tashe domin kuwa suna daya daga cikin jarumai masu lokaci ahalin yanzu tabbas shirin film din uku sau uku ya shirya tsaf dan FARANTA ran masoya masu bibiyarmu.

Jarumai Ali Nuhu Misbahu AKA Anfara,Abba E,lmustafah Fatima Yola,Dady Abale,da sai sauran fitattun jarumai masu lokaci.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button