Labarai

HUKUMAR EFCC TA KARA KAMA KAKAKIN MAJALISSAR TARAYYA DA LAIFIN. DANNA DOMIN KARIN BAYANI.

 
Hukumar EFCC Ta Kama Tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya, Patricia Etteh Bisa Zargin Karkatar Da Naira Milyan 130.
Bayan Kama yan kwanaki kadan da Kama accounter general of the federation da laifin almun da hana da zun zurutun kudin har naira Billion 80.
Hukumar EFCC ta kama tsohuwar kakakin majalisar wakilan Najeriya Patricia Olubunmi Etteh bisa zargin karkatar da zunzurutun kudade naira milyan dari da talatin (₦130m).
Hukumar ta kama tsohuwar kakakin majalisar ne bisa zarginta da karkatar kudaden aikin kwangilar sanya wutar lantarki ta bakin hanya wato solar a Jahar Akwa Ibom a shekarar 2011 zuwa lalitarta.
Tuni dai tsohuwar kakakin majalisar ta shiga komar hukumar ta yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.
Daga Sani Twoeffect Yawuri

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button