Wakokin hausa Video

DANKKO SABUWAR WAKAR DA RARARA YA YIWA BUHARI.

DAWNLOAD 

DAWNLOAD 

Gan gamin mawakan Hausa kar kashin kun Giyar 13+13 sun hada kai kwarai da gaske domin tallafawa gajiyayyu mara sa karfi wadan da suke naima da bukatar tallafi.

Kadan daga cikin aikin wan nan kun biya shine zayarar asubitoci,gidan yari domin fito wadan da wa,adin su yayi amma sabida matsalar kudi hakan bai yiwu ba suna fito da mutane.

San nan da kuma ziyarra gidan marayu ma,ana yara marasa iyaye,tallafawa tsofaffi da jari domin yin sana,a Sabi da dogaro da kai, tai makawa da magugguna cikin asibitoci.

Bugu da kari tallafawa masu burin yin sana,a kamar waka films producing directing marketing da dai sauran sana,oi Kala daban daban wan nan kadan daga cikin munufar 13+13 kenan.

Babbar addu,ar mu agaresu shine kamar yadda suka dauki aniyayyar taimako suma allah ubangiji ya tallafa musu duniya da lahira Ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button