Wakokin hausa Video

ALAQA SECTION 2 EPISODE 7 ORG.

ALAQA SECTION 2 EPISODE 7 FILM MAI ABUBUWAN MAMAKI DA KUMA BURGE MASU KALLO TABBAS ANYI ZUZZURAFAN NAZARI DA KUMA YIN AIKIN DA BASIRA MARA MUSULTUWA.

Shirin alaqa yafito daga Shahararren companing FKD production MALLAKAR sarki Ali Nuhu sarkin yan kannewood wanda akewa lakabi da mahadi mai dogon zamani.

Shirin ya hada fitattun jarumai kamar su sarki Ali Nuhu shamdudden dan iya Momee Gwambe Ramal Borth Rayyan kwana case,in da dai sauran shahararrun jarumai masu iya abubuwan mamaki ban garen iya aiki.

Sarki Ali Nuhu yace babban farin cikinsa shine ganin farin cikin masoya domin dare da rana sune abun alfaharin sa yana karawa masoya fatan alkairi baki daya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button