Wakokin hausa Video

KALLI IRIN KARAMCIN DA AKAIWA JAMILA NAGUDA’A ZUWAN TA GARIN BAUCHI.

JAMILA NAGUDU NA DAYA GADA CIKIN FITATTUN JARUMAI WADAN DA DUN DADE SUNA HAR KAR FILMS TSAWON LOKACI MAI GIRMA.

Jamila ta dibi buhu huwan karamci ita kanta tayi mutukar mamakin irin yadda aka karrama ta cewar ta tabbas abun yayi mutukar burgeta wanda hakan yasa ta farin ciki mara kusaltuwa mutuka.

Ta nunawa duniya cewa lalle Ashe har yanzu tana da tarin masoya ba yan kadan ba maza da mata abun ba,acewa komai sai dai ayiwa allah godiya.

Tace tana karawa dau kakin al,ummar kasar mu nigeria har ma Dana kasa shen ketare gaisuwa da jin jinar ban girma mara adadi tana kara godiya sosai.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button