Wakokin hausa Video

YARIN YA YAR SHEKARA DAYA TA BAWA KOWA MAMAKI KALLI ABIN DA TAYI.

WATA YA RINYA TAYI ABIN DAYA BAWA KOWA MAMAKI TAYI ABUBUWA SAI KACE WATA BABBA HAKAN YASA MUTANE SUKAI TA SURUTU AKAN IRIN KOKARIN DA TAYI.

Mutane da yawa sunyi mata liki dan ganin irin abun da tayi wanda ya burge kowa afilin wasan dake gaba daya han kalin kowa ya koma kanta.

Kai duniya wan nan yarin ya tabbas tayi abun mamakin daya sanya kowa mamaki amma kuwa tasha likin kudi da yabo agurin mutane.

Masoya masu kallo kuyi mana comments da irin mamakin da wan nan yarin ya ta baku adunyi ana ganin abubuwan al,ajabi.

Allah Ubangiji yasa mudace ameen summa ameen.

Subscribe arewanahiya.com domin sanar daku da zarar mun dora abubuwan mu akan website din mu mun Gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button